Musan Tsangayoyin Mu
Kashi Na 31
(09-02-2019)
~Medical Sciences
-Bangarorin da Medical Sciences yake da su
23. Radiography
24. Medical Radiography and Radiological Science
Menene Radiography, kuma su waye Radiographers, Sannan Su
waye Radiologists ?
Radiography ilimi ne na kimiyya da ake amfani dashi wajen
daukar hoton cikin jikin sassan dan Adam dan a fahimci cutar
da take damun shi. Ko kuma, Radiography ilimi ne na amfani
da haske wajen gano cututtuka ta hanyar daukar hoto.
Su kuma Radiologists Sune wadanda suke da wani training ko
kwarewa ta musamman wajen fahimtar ko sanin cututtukan da
wannan Photon da Radiographer ya dauka
Inda su kuma Radiographers sune masana ko kwararru wajen
daukar hoton cikin jikin marar lafiya dan su gano rauni ko cutar
da ke cikin jikin ta hanyar wannan hoton.
Wuraren da zaka iya yin aiki idan ka karanta Radiography:-
1. University teaching hospitals throughout the country
2. Federal medical centers nationwide
3. State hospitals
4. Private hospitals
5. University Lecturer
Jami'o'in da Suke yin Course din na Radiography:-
1. University of Lagos (UNILAG)
2. University of Nigeria (UNN)
3. University of Calabar (UNICAL)
4. Bayero University Kano (BUK)
5. Nnamdi Azikiwe University (UNIZIK)
6. University of Maiduguri (UNIMAID)
7. Usman Dan Fodio University (UDUSOK)
Shikuma Medical Radiography and Radiological Science
Jami'a daya ne take tin shi aduk fadin Nigeria. Ga sunan ta:-
1. Bayero University, Kano (BUK)
Abubuwan da ake Bukata ga dalibin da yakeson ya karanta
Radiography, ko Medical Radiography and Radiological
Science:-
1- SSCE/ SSCE +
Na farko dole sai ya zama ka kammala karatun ka na
Sakandare, sannan kuma akalla kaci Credit biyar a SSCE din
ka, da suka hada da:-
1. English Language
2. Mathematics
3. Biology
4. Chemistry
5. Physics
Idan kuma Direct Entry ne dole sai ka gama Diploma dinka, Ko
Ijmb, ko kuma digiri din a wani bangaren da yake da alaka
dashi.
2- Jamb/Direct Entry
Hakanan kuma dole sai kayi Jamb ko kuma ka nema ta Direct
Entry. Idan Jamb zakayi to dole sai ka saka wadannan darussa
a Jamb Combination dinka, gasu kamar haka:-
1. English Language
2. Biology
3. Physics

Comments
Post a Comment