Arewa Students Orientation Forum
Musan Tsangayoyin Mu
Kashi Na 30
(09-02-2019)
~Medical Sciences
-Bangarorin da Medical Sciences yake da su
21- Physiotherapy
Daya ne daga cikin bangarorin da Medical Sciences yake da
su. Kuma Bangare ne da yake ta'amulli da Kashi. Saboda haka
wanda ya karanta Course din ana kidan shi ne da suna
Physiotherapist (Wato likitan Kashi)
Wuraren da zaka iya yin aiki da Degree a Physiotherapy:-
1. Animal physiotherapist
2. Higher education lecturer
3. Physiotherapist
4. Sports therapist
5. Acupuncturist
6. Chiropractor
7. Dance movement psychotherapist
8. Exercise physiologist
9. Health service manager
10. Health promotion specialist
11. Osteopath
12. Personal trainer
A Nigeria Jami'o'i takwas ne kawai suke yin Degree na wannan
Course din, ga Sunayen su:-
1. University of Lagos (UNILAG)
2. University of Benin (UNIBEN)
3. University of Ibadan (UI)
4. Bayero University Kano (BUK)
5. Bowen University (BU)
6. University of Maiduguri (UNIMAID)
7. University of Medical Sciences, Ondo State (UNIMED)
8. Federal University, Ndufu-alike (FUNAI)
Abubuwan Da ake bukata ga dalibin da yakeso yayi Degree a
Physiotherapy:-
1- SSCE/ SSCE +
Na farko dole sai ka kammala karatun ka na Sakandare,
sannan kuma akalla sai kaci Credit biyar a SSCE din ka, da
suka hada da:-
1. English Language
2. Mathematics
3. Biology
4. Chemistry
5. Physics
Idan kuma Direct Entry ne dole sai ka gama Diploma dinka, ko
kuma digiri din a wani bangaren da yake da alaka da health.
2- Jamb/Direct Entry
Hakanan kuma dole sai kayi Jamb ko kuma ka nema ta Direct
Entry. Idan Jamb zakayi to dole sai ka saka wadannan darussa
a Jamb Combination dinka, gasu kamar haka:-
1. English Language
2. Biology
3. Physics
4. Chemistry
Zamu Cigaba Insha'Allh

Comments
Post a Comment