Labaran Yammacin Jumma'a 08/02/2019CE - 03/06/1440AH. Cikakkun labaran
Wasu fusatattun matasa sun kashe wani matashi bayan ya kashe mahaifiyarsa a jahar Enugu.
'Yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan majalisa a jahar Sakkwato mai suna Honorabul Sani Yakubu.
Mataimakin Shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya ce gwamnatin tarayya ta dauki alkawarin samar da hanyar jirgin kasa daga Legas zuwa Ibadan.
Atiku Abubakar ya yi zargin cewa akwai wani makirci da ake kullawa na son kama manyan hadimansa kafin zabe mai zuwa.
Zargin sace N4.6bn: Kotu ta wanke tsohon gwamnan jihar Oyo, Rasheed Ladoja da kwamishinansa.
Olu Falae ya bar harkar siyasa kwana daya bayan SDP ta zabi Buhari a matsayin dan takararta.
Hukumar EFCC za ta gurfanar da tsohon sakataren gwmnatin tarayya Babachir Lawan a ranar Talata.
Zaben 2019: Ministan Ilimi ya ba da umarnin garkame kwalejojin gwamnatin tarayya 109 don gudun ko-ta-kwana.
Ministan yada labarai, Lai Mohammed ya ce Najeriya ta gama da Boko Haram, yanzu sabon yaki ake yi da kingiyar ISIS.
An kama bakin haure 193 a gida daya a Indonesiya a wani samame da 'yansanda suka kai tsibirin Sumatra.
Sama da gidaje 250 ne suka rushe sakamakon ambaliyar ruwa da ta afku a garin Townsville dake kasar Ostireliya.
Wane Labarine Yafijan Hankalinka/Ki

Comments
Post a Comment