Musan Tsangayoyin Mu
Kashi Na 32
(09-02-2019)
~Medical Sciences
-Bangarorin da Medical Sciences yake da su
25. Veterinary Medicine
Shima daya ne daga cikin bangarorin da Medical Sciences
yake dasu.
VETERINARY MEDICINE ilimi ne na kimiyya da wanda ya
karantashi yake amfani dashi wajen gano da magance duk
wasu cututtuka da suka samu dabbobi ko kuma idan sukaji
rauni, haka kuma da basu matakan kariya daga kamuwa da
cututtukan.
Doctor of Veterinary Medicine (Wato likitan dabbobi) shima
kamar likitan mutane ne, Programme ne da ake share Shekara
6 ana yin sa a Jami'a. Hakanan kuma kwas ne mai wahala,
dan wasu ma suna ganin yafi Medicine and Surgery wahala,
kasancewar wadanda zakayi ta'ammali dasu a wannan
bangaren ba mutane bane, kuma bazasu iya yimaka bayanin
abunda ke damun su ba, wannan dama sauran wasu abubuwan
suka sanya wasu ke ganin yafi likitan mutane wahala.
Wanda ya karanta wannan Course din ana kiransa ne da suna
Veterinarian ko kuma Doctor Of Veterinary Medicine (D.VM)
Wuraren da zaka iya yin aiki idan ka karanta Veterinary
Medicine (DVM)
1. Animal physiotherapist
2. Veterinarian Assistant
3. Veterinarian Technician
4. Veterinary physician
5. Veterinarian food inspection specialist
6. Associate veterinarian
7. Veterinary surgeon
8. Veterinary pharmacologist
9. Veterinary epidemiologist
10. Veterinary neurologist
11. Veterinary dermatologist
12. Ecologist
13. Environmental consultant
14. Higher education lecturer
15. Nature conservation officer
16. Research scientist (medical)
17. Research scientist (life sciences)
18. Sales executive
19. Science writer
20. Veterinary nurse
21. Zookeeper
Jami'o'in da Suke yin Veterinary medicine sune:-
1. University of Nigeria (UNN)
2. University of Abuja (UNIABUJA)
3. University of Ibadan (UI)
4. Ahmadu Bello University (ABU)
5. University of Jos (UNIJOS)
6. University of Ilorin (UNILORIN)
7. University of Maiduguri (UNIMAID)
8. Usman Dan Fodio University (UDUSOK)
9. Federal University of Agriculture, Abeokuta (FUNAAB)
10. Michael Okpara University of Agriculture, Umudike
(MOUAU)
11. Federal University Of Agriculture, Makurdi (FUAM)
(Amma ita FUAM tanada Options kamar haka:-
1. Public Health and Preventive Medicine
2. Veterinary Pathology and Microbiology
3. Veterinary Animal Production
4. Veterinary Anatomy
5. Veterinary Surgery and Theriogenology
6. Veterinary Physiology and Pharmacology)
12. Onabisi Onabanjo University, (OOU)
13. University Of Jos (UNIJOS)
Abubuwan da ake bukata ga dalibin da yakeso ya karanta
Veterinary Medicine
1- SSCE/ SSCE +
Na farko dole sai ka kammala karatun ka na Sakandare,
sannan kuma akalla kaci Credit biyar a SSCE din ka, da suka
hada da:-
1. English Language
2. Mathematics
3. Biology
4. Chemistry
5. Physics
Idan kuma Direct Entry ne dole sai ka gama Diploma dinka, ko
kuma digiri din a wani bangaren da suke da alaka
2- Jamb/Direct Entry
Hakanan kuma dole sai kayi Jamb ko kuma ka nema ta Direct
Entry. Idan Jamb zakayi to dole sai ka saka wadannan darussa
a Jamb Combination dinka, gasu kamar haka:-
1. English Language
2. Biology
3. Physics
4. Chemistry
Sannan a Jamb dinka dole sai kaci maki 220 wasu Jami'o'in
kuma 230 wasu 240 zuwa 250.
Zamu Cigaba Insha'Allh

Comments
Post a Comment